Latest
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya fasa kwan APC. Atiku ya ce Gwamnatin Buhari ta laftowa Najeriya makukun bashi abinda Obasanjo bai yi ba.
Gwamnatin kasar Chadi ta musanta sakin bidiyoyi da bayanai daga shugaban kasa Idris Deby, wanda yake zargin dakarun Najeriya da rashin yakar Boko Haram yadda ya
Shugabannin majalisa, Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila su na ganin gwamnatin tarayya ta gaza sosai wajen dabbaka tsare-tsaren NSIP da aka kirkiro domin inganta
A gobe Alhamis 9 ga watan Maris ne gwamnatin tarayya za ta fara sakin fursunonin da shugaban kasa ya yi wa afuwa ta musamman a yunkurin ta na rage cinkoso a gid
Hukumar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da samun karin mutane 22 da suka kamu da kwayar cutar COVID-19 a kasar. Hakan na nuna cewa
Shugaban hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa daga yanzu NNPC za ta cire hannunta daga gudanar da matatun man fetir na kasa gaba daya
A yanzu haka ana cikin zaman dar dari a garin Wukari na jahar Taraba sakamakon wani sabon rikici daya kaure tsakanin mayakan kabilun Tibi da mayakan kabilun Juk
A wata takarda da shugaban fannin yada labarai da hulda da jama'a, Malam Azeez Sani ya fitar, ya ce hukumar ta bayyana cewa jarabawar masu kammala firamare kada
Gwamnatin jihar Katsina ta janye dokar dakatad da Sallolin Jumaa a Masallatan jihar bayan ganawar shugabannin addini, sarakunan gargajiya da jami'an tsaro.
Masu zafi
Samu kari