Latest
Dakarun sojin Najeriya a babban sansanin soji na 11 Gomboru da ke jahar Borno sun dakile wani harin da yan ta’addan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kai wa.
Tawagar wasu kwararrun likitoci daga kasar China sun iso Najeriya duk da dawar da kungiyar likitoci da wasu mambobin majalisa suka nuna a kan kudirin gwamnatin
Ana ci gaba da aikin gina cibiyar killace masu cutar ta coronavirus wacce mai kudin Afrika Alhaji Aliko Dangote tare da hadin gwiwar gwamntin jahar Kano suka yi
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa jama'ar unguwar sun kara gigita bayan mazauna gidan da matashin yake sun gudu bayan ya fara nuna alamun
Shugaban kasar Afirka ta kudu, Mista Cyril Ramaphosa ya dakatar da ministar sadarwa, Stella Ndabeni Abrahams, na tsawon watanni 2 sakamakon kata da aka yi da la
Yan haya da dama a kasar Kenya za su samu sauki yayin da kungiyar masu gidajen haya da yan haya ta kasar, LATAK, ta yafe musu kudin hayan watanni uku sakamakon
"Lokacin da na iso tuni jami'an hukumar kashe gobara na tarayya tare da hadin gwuiwar jami'an kashe gobara daga babbban bankin kasa (CBN) da jami'an kashe gobar
Gwamnatin jihar Neja ta killace mutane 27 bayan an zargesu da mu'amala da wani mutum mai dauke da cutar coronavirus. Mutumin ya iso ne daga karamar hukumar Mash
Ministar kudi Ngozi Okonjo Iweala ta nunawa Gwamnati Najeriya yadda ake taimakon Talakawa. Tsohuwar Ministar kudi ta yi tsokacin kan yadda Ruwanda ke taimako.
Masu zafi
Samu kari