Latest
Kakakin hukumar gidajen gyara halin Najeriya, Chuks Njoku, ya bayyana cewa tsaffin gwamnonin aka jefa gidan yari kan laifin rashawa da almundahana basu cikin.
Kwamishinar ta kara da cewa daga yanzu gwamnatin jihar Kaduna ta hana daukan fasinja fiye da biyu a layin kujera daya a motocin haya masu daukan mutane da da ya
An sallami mutane hudu da suka kamu da coronavirus a babban birnin tarayya Abuja bayan an musu magani sun kuma warke. Hukumar babban birnin tarayya Abuja, FCTA,
Masana kimiyya sun ware wasu sinadarai shida daga cikin 1OOO da suka yi bincike a kansu da nufin amfani da su wurin hada maganin COVID-19 wato coronavirus kamar
Shahararren dan wasan Hausa kuma mawakin zamani Adam A. Zango, ya fede biri har wutsiya game da dangantakar da ke tsakaninsa da hukumar tace fina-finai ta Kano.
Kwamishinan lafiya na jahar Lagas, Akin Abayomi ya sanar da labarin mutuwar wani mara lafiya sakamakon cutar corona a safiyar ranar Asabar, 11 ga watan Afrilu.
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai ya koma yankin Arewa maso gabas din kasar nan don jagoràntar yaki da 'yan ta'adda. Legit.ng ta ru
An gano wani dauke da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyar Congo, lamarin da ya tayar hankulan jama'a a yayin da ake fama da annobar coronavirus. Cibiyar lafiy
Matakin da hukumar tace fina-finai ta Kano ta dauka na dakatar da shirin Kwana Casa'in da kuma Gidan Badamasi ya jawo mata caccaka da yabo daga wajen jama'a.
Masu zafi
Samu kari