Latest
A cikin wata wasika da ya aike zuwa ga sakataren gwamnatin jahar, Abdulqadir Damboa, ya ce murabus din nasa ya fara aiki daga ranar Alhamis, 9 ga watan Afrilu.
Wani dan majalisar dokokin jahar Katsina, Malam Mustapha Rabe, ya bayar da tallafin naira miliyan 1.5 domin gina Masallaci a kauyen Muludu da ke mazabarsa.
‘Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya tare a wani da ya ci fiye da N3b a kasar Portgual. Katafaren gidan Tauraro Ronaldo na Naira Biliyan 3 ya na Kauyensu.
NCDC ta karyata rahotannin da ke ikirarin cewa ta kashe kimanin naira biliyan daya wajen aike wa yan Najeriya sakonnin waya kan yadda za su kauce wa COVID-19.
‘Yan sanda sun kama shugaban ma'aikatan shugaban kasar Congo a ranar Laraba, 8 ga watan Afrilu, a Kinshasa, babban birnin kasar kan zargin karbar cin hanci.
Gwamnatin tarayya ta karbi sawu na biyu na kayan agaji da jami’an lafiya daga kasar China, duk a kokarinta na yakar mummunan annobar nan ta cutar coronavirus.
Bisa lissafin cibiyar takaita yaduwar cuta a Najeriya NCDC ta wallafa, kawo yanzu mutane 276 suka kamu da cutar ta Coronavirus a Najeriya. Yayinda 44 sun warke.
Rahotanni sun bayyana harin farko dai ya faru ne a lokacin da yan kabilun Jukun suka far ma kauyen Jootar, yayin da su kuma mayakan kabilar Tibi daga garin Tong
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Gernot Rohr ya bayyana cewa aniyarsa ta cigaba da aiki da kungiyar, don haka ya ce a shirye yake y
Masu zafi
Samu kari