Latest
Gidauniyar Kwankwasiyya, ta tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ta bayyana damuwarta bisa yadda gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya yi fatali
Allah ya yi wa wani mamba a majalisar dokokin jahar Nasarawa, Alhaji Suleiman Adamu rasuwa. Ya kasance mamba mai wakiltan Nasarawa ta tsakiya a majalisar jahar.
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro sun kama mutane kimanin su 216 sannan aka hukunta su a kan karya dokar hana fita a jahar Neja. An sallami 12 daga cikinsu
Ministan lafiya, Osagie Ehanire, a ranar Alhamis ya ce likitocin Najeriya 113 wanda mafi akasarinsu daga asibitoci masu zaman kansu ne, sun kamu da coronavirus.
Cutar Korona ta fara bulla ne a garin Wuhan da ke kasar China, amma ta ci gaba da yaduwa suka kasashen duniya. A halin yanzu cutar ta taba kasashe da yankuna 21
Sakamakon gwajin ranar Alhamis ya tabbatar da kamuwar mutum 80 a jihar Kano. Hakan ne ya kai jimillar masu cutar a jihar zuwa 219 inda ta sha gaban babban birni
Akwai yuwuwar samun koma baya a yakar annobar korona a jihar Kano sakamakon ja da baya da likitoci suka yi a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano. Likitocin su
Allah ya yi wa daya daga cikin shahararrun jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ubale Ibrahim wanda aka fi sani da wanke wanke rasuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci dakarun sojin kasar nan da su ci gaba da ruwan wutar da suke yi a yankin tafkin Chadi da kuma yankin Arewa maso gabas d
Masu zafi
Samu kari