Latest
A yanzu dai kam ba sabon labari ne yadda annobar Coronavirus ta bulla a Najeriya, da kuma yadda take cigaba da ruruwa a tsakanin jahohin kasar tana yi ma jama’a
An gurfanar da wani mai tsaron ma'adanar gawawwaki tare da wani ma'aikaci a gabankotun majistare da ke Ondo a kan zarginsu da hannu a batan gawar wata mata.
Binciken da aka wallafa cikin wata mujallar kiwon lafiya ta jami'ar Swami Vivekanand Subharti da ke India, an wassafa jerin alfanun azumi ga lafiyar dan Adam.
Yanzu kuma mun kawo maku jerin magungunan da ake sa ran za su yi maganin COVID-19. Za ku ji manyan Kasashen Duniya da su ke ikirarin gano maganin COVID-19.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa ana neman wata mai jego mai suna Amaka Okoro ido rufe. Ta tsere bayan an tabbatar da tana dauke da coronavirus
A ranar Alhamis, gwamnatin jihar Legas ta sanar da sallamar majinyata 12 dake fama da cutar Coronavirus a cibiyoyin killacewarta bayan sun samu waraka gaba daya
An cakuda mutane da dabbobi domin yin basaja wajen shigar da su jihar Kaduna. Wannan ba shine karo na farko da aka samu mutane a boye a cikin manyan motocin dak
Hukumar shirya gasar kwararrun yan kwallon kafa ta kasar Faransa ta sanar da kungiyar Paris Saint-Germain, PSG, a matsayin wadanda suka lashe gasar kakar kwallo
Shugaban kwamitin shugaban kasa dake yaki da annobar COVID-19, wanda aka fi sani Coronavirus, Dakta Sani Aliyu ya rasa mahaifinsa, Alhaji Aliyu Daneji a Kano
Masu zafi
Samu kari