Latest
Rikicin addini ya barke tsakanin mabiya addinin Musulunci da na Kiristance a sansanin 'yan gudun hijarar Najeriya da ke Kamaru. Lamarin ya faru ne a sansanin Mi
Kwamishinan lafiya a Jigawa, Dakta Abba Zakari, ne ya sanar da hakan yayin gabatar da jawabi ga manema labarai a matsayinsa na shugaban kwamitin kar ta kwana na
Hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta sanar da cewa karin sabbin mutane 196 ne aka tabbatar suna dauke da kwayar cutar covid-19 a fadin Najeri
Rahotanni daga jihar Borno sun tabbatar da rasuwar tsohon gwamnan jihar, Alhaji Muhammad Goni, ya rigamu gidan gaskiya.Mun samu labarin cewa tsohon gwamnan.
Wani mutum mai suna Femi Adeoye ya hana dansa wanda ya dawo daga tafiya shiga gidansa da ke Ekiti ba tare da an tabbatar da cewa baya dauke da cutar COVID-19 ba
Kwamitin kar ta kwanan fadar shugaban kasa kan yaki da cutar COVID-19 ta ce rassan bankuna a jihar Legas, jihar Ogun da birnin tarayya Abuja za su iya fara bude
A kalla shaguna 20 wadanda suka hada da wurin siyar da magani ne suka ci babbake a jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne wurin karfe 7 na yamma a wurin Constitution
Ma’anar Azumi a Shari’a shi ne bautawa Allah Madaukaki ta hanyar kamewa daga cin abinci da abin sha da jima’i, tun daga hudowar Al fijir har zuwa faduwar rana.
A cikin kwanaki hudu tak ne jihar Kano ta yi rashin manyan sanannun mutane da suka hada da malaman jami'a, kwaleji, Islama da kuma ma'aikatu. Rashin manyan muta
Masu zafi
Samu kari