Latest
Wani mutum mai shekara 25 ya rasa ransa sakamakon annobar coronavirus a jahar Lagas. Kwamishinan lafiya na jahar, Farfesa Akin Abayomi, ne ya bayyana hakan.
An yi hira da Mohammed, dan tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku wanda ya warke daga Coronavirus, ya shaida bai samu alamomin cutar ko daya a jikinsa ba.
Ba kamar yadda aka bada dalilin mutuwar Shehun Bama na jihar Borno, Alhaji Kyari El-Kanemi ba, jaridar SaharaReporters ta gano cewa annobar COVID-19 ce ta kashe
A halin yanzu an samu bullar cutar coronavirus a jihohi 35 na Najeriya ciki har da babban birnin tarayya kamar yadda kididdigar alkaluman NCDC ta tabbatar.
Bala Mohammed, wanda shine mutum na farko da ya fara kamuwa da kwayar cutar covid-19 a jihar Bauchi, ya ce da magungunan biyu aka yi amfani a kansa har ta kai
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce tana neman wani Jamilu Shinkafi ruwa a jallo saboda tsere wa da ya yi bayan an masa gwaji an kuma gano yana dauke da kwayar cutar
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana dalilin zabge albashin ma'aikata da masu mukaman siyasa na jihar. Ya ce hakan zai taka rawar gani wurin tallafaw
Wata kungiyar masu bincike a jihar Edo ta ce ta samar da magani takamaimai na cutar COVID-19. Maganin mai suna CVD PLUS na kunshe da tsirrai ne da sinadarai.
Rahotanni na yawan kawo labarin mutuwar mutane a Kano. Amma, gwamnatin jihar Kano ta ce wasu cututtuka daban ne ke kashe mutane, ba annobar covid-19 ba. NCDC ta
Masu zafi
Samu kari