Latest
Ma’aikatar kiwon lafiya ta gwamnatin jahar Kano ta sanar da karin mutuwar mutane 2 a sakamakon cutar COVID19 wanda aka fi sani da suna annobar Coronavirus.
A ranar Laraba, 29 ga watan Afrilu, 2020 aka samu mai Coronavirus a Yobe. Jihohi 2 ne babu COVID-19 a Najeriya yanzu, bayan cutar ta harbi wannan Bawan Allah.
Gwamnatin jahar Kaduna ta bayyana cewa sun samu karin mutane 16 masu cutar coronavirus, lamarin da ya kara yawan adadin masu cutar a jahar daga tara zuwa 25.
An kama Bala ne a gidansa da ke Kaduna bayan wasu lauyoyi sun shigar wa Kwamishinan Yan sandan Kano kara tare da neman a gurfanar da shi a kotu saboda kalaman d
A jiya Ministan kwadago ya kaddamar da kwamitin da za ta dauki ma’aikatan musamman. An fara tsarin yadda za a ba mutane 1, 000 aiki daga kowace karamar hukuma.
Dr Chikwe Ihekwe ya ce kusan dukkanin wadanda cutar korona ta harba a kasar za su murmure ba tare shan wani magani ba ko samun kulawa ta kwararrun lafiya ba.
Wani Gwamnan Arewa ya sa an hana wadanda su ka dawo daga Kano shiga jiharsa. An hana Matafiya su dawo daga Kano shiga Garin Keffi saboda tsoron cutar COVID-19.
Ministar walwala da jin dadin jama’a, Sadiya Umar Farouq, ta ce ya saba ma tsarin aiki wallafa sunayen mutanen da suka amfana daga shirin tallafi na gwamnati.
A yayin da hukumomi ke kokarin gano musabbabin mace-macen da ke faruwa a jihar Kano, Shugaban kasa Muhammadu ya ce shi da gwamnatinsa na tare da jama'ar jihar k
Masu zafi
Samu kari