Latest
A halin yanzu rabon da a biya mafi yawan malaman jami’a albashi tun farkon 2020. Kungiyar ASUU ta fallasa abin da ya sa Gwamnatin Buhari ta dauki wannan mataki
An samu matafiya hudu daga cikin 11 da yan sandan jihar Oyo suka kama a hanyarsu ta zuwa Akure daga jihar Sokoto a karshen mako dauke da cutar coronavirus.
An shiga tashin hankali a Lokoja bayan labarin mutuwar wasu marasa lafiya hudu wadanda suka nuna alamun cutar COVID-19 a cibiyar lafiya ta tarayya ya bazu.
'Yan bindiga sun kashe wani mai gadi, sun kuma yi garkuwa da wasu mutane uku a Kaduna ciki har da wani ma'aikacin banki da Sarkin Doka da diyarsa a unguwan.
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce ta shawo kan matsalar rashin ciyarwa da majinyatan COVID-19 ke fuskanta a cibiyar killacewa ta jihar da asibitin koyarwa na ATBU.
Wani mutum mai suna Timothy Osai mai shekaru 34 ya sha mugun duka wanda ya yi sanadin mutuwarsa. Ana zargin Osai da kwartanci da matar wani mai sarauta a garin.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana inda ta kwana wajen yaki da COVID-19. A game da gudumuwar Biliyoyin da aka samu na yaki da COVID-19, PTF ta ce kudin su na CBN.
Majalisa za ta binciki zargin cewa ta karbi cin hanci a hannun Bill Gates. Shugaban majalisar wakilan ya bukaci akawun majalisar da su shirya kai kara kotu.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa rundunar Yansandan Najeriya a matakin yi mata garambawul don inganta aikinta.
Masu zafi
Samu kari