Latest
Wani tsohon mataimakin kwamishanan yan sanda, Hamza Idris Malikawa, ya rigamu gidan gaskiya. Marigayin ya mutu ne a jihar Kano ranar Litinin, 4 ga watan Mayu.
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ta gano tuggun da ake kullawa na neman ta dole sai an shigo da kwayoyin cutar korona cikin jihar ta kowace irin haramtacciyar hanya.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya jinjinawa marigayi tsohon shugaban kasa Umar Musa Yar’adu, shekaru goma bayan mutuwarsa a yau Talata, 5 ga watan Mayu
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Wani mai babban maganin gargajiya a jihar Ondo, Dr Ola Olasumbo ya bukaci gwamnatin tarayya ta bashi damar ya yi wa wasu masu fama da COVID-19 magani kyauta.
Kwamishinan Lafiya na jihar, Dr Abba Zakari, wanda kuma shine shugaban kwamitin kar ta kwana na COVID 19 a jihar ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fi
Sanata Dino Melaye ya shigar da karar kakaakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila gaban kotu kan kudurin dokar hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC.
Shugaban kasar Togo, Faure Gnassingbe ya amshi rantsuwar mulki karo na hudu ranar Lahadi, 3 ga watan Mayu a wani kwarya kwaryan taro da aka shirya ranar Lahadi.
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ta dauki matakin garkame fadar masarautar Daura a karshen makon da ta gabata.
Masu zafi
Samu kari