Latest
Kungiyar mai sunan Stop TB Partnership STP, ta kuma ce akalla mutane miliyan 1.4 za su rasa rayukansu sanadiyar cutar ta tarin fuka nan da tsawon shekaru biyar.
Wata Budurwa mai suna Nasro Ade da ta kamu da cutar COVID-19 a Ingila ta cika. Iyayen Ade sun yi sallama da ita ne ta wayar salula a lokacin da ta ke jinya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Alwan Hassan a matsayin mukaddashin shugaban bankin manoma. Shugaban kasar ya amince da sauke kwamitin rikon kwarya.
Hukumar NSCDC reshen jihar Nasarawa ta kama wata mata mai juna biyu mai shekaru 22, Veronica Boniface, saboda kashe mijinta ta hanyar daba masa wuka har lahira.
A watan Afirilu yayin farkon cutar a kasar, gwamnatin kasar Labanon ta bukaci kamfanin jiragen sama na gabas ta tsakiya da ya kwaso mata yan kasar ta da ke waje
Da ya ke sanar da hakan a shafinsa na tuwita (@ProfAkinAbayomi), kwamishinan ya ce gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, da matarsa, Joke Sanwo-Olu, basa dau
A kalla matafiya 40 ne da ke kan hanyar zuwa Legas daga Kano aka tare a jihar Niger. Hakan na cikin wata takarda da sakatariyar labaran gwamnan jihar ta fitar.
Wata majiya a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri (UMTH) ta ce sakamakon gwaji ya nuna cewa Hajja ta na dauke da kwayar cutar covid-19. A cewar TheCable, Umar
Firai minista na kasar Lesotho, Mista Thomas Thabane dan shekara 80 ya jaddada aniyarsa ta yin murabus daga mukaminsa a karshen watan Yuli sakamakon tsufa.
Masu zafi
Samu kari