Latest
Sarakuna ba su goyon bayan dawo da Almajirai jihohin da su ka fito. Sarakunan Yankin Arewa sun roki a daina gantali da Almajirai a lokacin annobar Coronavirus.
Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta aike da Tawagar kwararru masu bayar da taimakon gaggawa, RRT, zuwa Kano don tallafawa gwamnatin jihar dakile yaduwar COVID-19.
Kila a gurfanar da wata Mutumiyar Garin Katsina da ta shiga Ekiti a sace. Wata matar Sojan da ta kai ziyara Jihar Ekiti ana tsakiyar kulle ta na fuskantar ukuba
Jiya mu ka ji cewa kudin litar fetur a manyan tashoshin mai ya ragu. Hukumar PMMC ta sanar da ragin N5 domin a bunkasa ciniki. Ko hakan zai sa mai ya rage kudi?
Shugaban kungiyar ma'aikatan jinya da unguwar zoma ta kasa a reshen jihar Kano, Kwamared Ibrahim Muhammad ne ya sanar da hakan a yau Laraba 6 ga watan Mayu .
Mutane 3, 000 sun kamu da Coronavirus, amma kwamitin PTF ta ce har yanzu da sauran aiki a kasa. Duk da cutar ta ci mutum 100, ba a kai ga zuwa karshen ta ba.
Shugaban PTF, Dakta Sani Aliyu, ya shawarci gwamnatocin jihohi a kan kwantar da duk wani mai dauke da kwayar cutar korona, inda ya bayyana cewa zai fi dacewa a
Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 195 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Laraba.
Gwmnan ya ce ya bayar da umarnin bude kasuwanni a ranar Alhamis, 7 ga wata, da Juma'a, 8 ga wata da kuma ranar Litinin, 11 ga wata. Ya ce za a bude kasuwannin n
Masu zafi
Samu kari