Latest
Wike ya zargi dan sandan da zagon kasa ga dokokin hana zirga-zirga da ya kafa a kananan hukumomin Fatakwal da Obio-Akpor don hana yaduwar annobar a jihar Ribas.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun yi kutse a gidan wani magidanci da matarsa dake kauyen Tarkende cikin garin Umenger, na karamar hukumar Guma a jahar Benuwe.
Kwamishinan lafiya na jihar Kogi, Dr Haruna ya ce duk wata tilastawa, ba za ta sanya gwamnatin Kogi ta ayyana bullar cutar korona ba alhalin babu cutar a jihar.
Babban limamin masallacin Yelwa da ke karamar hukumar Shendam ta jihar Filato, Malam Abdulkareem Salihu, ya ce annobar Corona da ta addabi duniya gaskiya ce.
A ranar Alhamis 7 ga watan Mayu ne aka sallami Habib da wasu mambobin kwamitin kar ta kwana da suka kamu da cutar tun ranar 17 ga watan Afrilu bayan sun warke.
Orji Uzor Kalu, tsohon gwamna/Sanata mai ci da aka tura kurkuku kan laifin almundahanan kudin jiharsa ya shaki iskar yanci yayinda aka sakeshi daga gidan yari.
Kotun koli, a ranar Juma’a, 8 ga watan Mayu, ta soke hukuncin da aka yankewa tsohon gwamnan jihar Abia kuma Sanata, Orji Uzor-Kalu na shekaru 12 a gidan yari.
A ranar Alhamis ne gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bukaci wakilan NCDC da ma'aikatar lafiya da suka sauka a jiharsa da su killace kansu na kwanaki 14.
Masu zafi
Samu kari