Latest
Jami'an tsaro a Benin City sun damke wani fasto da ya lalata yara hudu masu shekaru daga shida zuwa goma sha daya, uku daga ciki 'yan uwan juna ne masu shekaru.
Malaman jami'o'i da suka tafi yajin aiki a kan sabon tsarin biyan albashi, sun samu albashinsu daa gwamnatin tarayya ta rike a yau Juma'a 8 ga watan Mayun 2020.
Jami'an runduna ta musamman ta jihar Legas a safiyar Juma'a sun ceto wata mata da ta haihu a kan titin Lekki da ke jihar Legas wacce ta haifa diyarta mace.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El'-Rufai ya bayyana damuwarsa game da karuwar yaduwar matsalolin cutar COVID-19 a yankunan karkara a jahar Kaduna.
Masana'antar shirya fina-finai ta Nollywood da ke kudancin kasar na dauke da tarin yan wasa. Daga ciki mun zakulo maku wasu kiristocin wadanda suka musulunta.
Mr Hassan, kwararran ma'aikacin banki da ya yi aiki na fiye da shekaru 20 zai karbi ragamar jagorancin bankin manoman kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyyarsa ga danginsa da kuma jama'ar garin Daura bayan rasuwar dan shi na dangi, Alhaji Murtala Dauda, kanin Ma
Kwamishanan lafiyan jihar Legas, Farfesa Akin Abayomi, ya ce nan da watan Yuli zuwa Agusta, za a samu kimanin kamuwar mutane 120,000 da Coronavirus a jihar.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sallami sakataren hukumar zakka ta jihar tare da wasu daraktoci biyu a take a kan laifin zagon kasa da aka kama su da shi a hukumar.
Masu zafi
Samu kari