Latest
'Yan sandan jihar Cross River sun sanar da kama Johnson Richard-Inem a ranar Litinin, ana zarginsa da kirkirar dabarar satar dukiyoyin gwamnati da wulakanta su.
An rawaito cewa batagarin matasan sun ritsa babban Sarkin a cikin fadarsa, inda suka tarfa shi, babu hanyar ficewa, kafin daga bisani wata tawagar jami'an tsaro
'Yan kungiyar Boko Haram 22 ne suka mutu, yayin da sojoji 5 suka rasa rayukansu sakamakon wani gumurzu daya turnuke tsakanin Sojoji da 'yan ta'addan, The Cable.
Akalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota daya faru a babban titin Kaduna zuwa Kano a cewar rahoton da The Nation ta wallafa. Wasu daga mafi y
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, don sake yin shekaru 5 kan kujera.
Wata babbar kotu da ke zama Kubwa a Abuja, ta umarci Alhaji Atiku Abubakar da ya mayar wa Maryam Sherif, tsohuwar matarsa yaransu uku da ke hannunsa take-yanke.
Aregbesola ya roki 'yan Najeriya, musamman Musulmai, da su kaucewa duk wata halayya ta karya doka da tayar da tarzoma a kasa a irin wannan lokaci da wasu bataga
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya musanta cewa ya ɓoye kayan abinci na tallafin korona yayin annobar. Tambuwal ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin
Wani matashi dan Najeriya ya wallafa hirarsa da budurwar a kafafen sada zumuntar zamani.Ya wallafa yadda suka yi da ita bayan ta cire kudi daga asusun bankinsa.
Masu zafi
Samu kari