Latest
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanar sa dalilinta na yin shiru a kan harbe-harben Lekki. Mai bai wa shugaban kasar shawara na musamman a fannin yada
A cewar Sakataren yada labarai na jam'iyyar PDP, Kola Ologhondiyan, wajibi ne su dakatar da komai saboda tashin hankalin da Najeriya take ciki. A cewarsa sun yi
Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19. Babban abun mamakin
Shugaba Muhammadu Buhari yace bazasu kalmashe kafa suna kallon 'yan ta'adda suna cin karensu babu babbaka ba a Najeriya. Ya sanar da haka ne a yau wurin taro.
Gwamnan jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya umurci jami'an tsari kada su harbi kowa a inda matasa ke diban kayan tallafin Korona da gwamnatin ta boye.
A ranar Alhamis da yamma, rundunar Army Super Camp suka mayar da harin da 'yan ta'adda suka kai Ngamdu dake karamar hukumar Kaga a jihar Borno arewa maso yamma.
Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce a kalla mutum 69 ne suka rasa rayyukansu a zanga zangar EndSARS da matasa suka yi kwanaki suna yi a jihohin kasar.
A ranar Juma'a, 23 ga watan Oktoba, Shugaba Muhammadu Buhari ya tara duk tsofaffin shugabannin kasa masu rai don neman yadda za'a shawo kan rikicin EndSARS.
Wasu mutane a jihar Kwara sun afka dakin ajiya kayayyaki da ke layin Airport road a Ilorin inda aka ajiye kayan abinci na tallafin annobar korona inda suke.
Masu zafi
Samu kari