Latest
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa makiyan Kasar nan suka lalata zanga zangar #endsars da nufin rushe kasar amma ba su cimma nasara ba..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saka labule tare da tsohon ministan tsaro, Janar T. Y. Danjuma mai ritaya, a fadar Shugaban kasa da ke Abuja a yau Laraba.
Hukumar shirya jarrabawar ta Yammacin Afirka (WAEC) ta ce ta dage fitar da sakamakon jarrabawar Samun Shaida Kammala Jarrabawa Manyan Makarantun Sakandare (WASS
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, yayi takaicin faruwar wani rikici da ya barke tsakanin Yarabawa da Hausawa a Fagba, wuraren Ifako-Ijaiye da ke jihar.
An samu tashin hankali a garin Machinga dake kasar Malawi inda wasu matasa suka bankawa ofishin shugaban wata makarantar firamare wuta, BBa Hausa ta ruwaito.
Gwamnatin tarayya ta ƙaryata iƙirarin da gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya yi na cewa ita ce sanadin jinkirin rabon kayan tallafin korona a jihar.Gwamnan
Dukkan halittun jikin mutum na bukatar ruwa domin yin aikinsu yadda ya kamata. Me zai faru kenan idan mutum ba ya shan isashen ruwa? Legit.ng Hausa ta ci karo
Tsohon ministar kudin Najeriya, Dr Ngoz Okonjo Iweala ta zama sabuwar Dirakta Janar na kungiyar kasuwancin duniya. A cewar majiyoyi daga gamayyar kasashen Turai
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Shugabar Kwamitin Wasannin Olympics na Najeriya, Injiniya Habu Ahmed Gumel, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Ladi.
Masu zafi
Samu kari