Latest
Akalla dakuna 16 a gidan daliban kwalegin horon malaman jinya da unguzoma ta jihar Kano sun kone kurmus sakamakon gobara. Gobarar ta fara ci ne lokacin Magariba
Femi Adesina ya bada labarin abubuwan da tsofaffin Shugabanni su ka fadawa shugaba Buhari kwanaki a taro: Jonathan, Babangida, da Obasajo sun halarci taron.
Babban sifetan ƴan sandan Najeriya, IGP, Mohammed Adamu a ranar Juma'a ya faɗa wa jami'an rundunar su kare kansu idan aka kai musu hari a gari. Shugaban ƴan san
A ranar uku ga watan Nuwamba ne Amurkawa zasu kada kuri'unsu ga daya daga cikin 'yan takara biyu; Donald Trump, da Sanata Joe Biden, da ke neman kujerar shugaba
Wasu yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari garin Gidan Goga dake karamar Maradun na jihar Zamfara, inda mutane da zama suka rasa rayukansu, cewar Daily Trust
Ministan cikin gida na kasar Faransa Gerald Darmanin ya ce Faransa na yaki da akidun Islama, bayan kashe wasu mutane uku a wata coci da ke kudancin birnin Nice.
Rundunar yan sandan Najeriya ta musanta zargin da kungiyar Amnesty International ta yi na cewa jami'an 'yan sandan kasar sun harbi masu zanga-zangar lumana.
Wani jami'in tsaro, jami'an sintiri hudu da wasu mutane da ba a san adadin su ba sun rasa rayukansu ranar Alhamis yayin da yan bindiga suka kai hari a Diskiru.
Matashi kuma Shugaban Kungiyar Masoya Buhari, Alhaji Mustapha Salisu Panandas ya caccaki Ministar Ma 'aikatar Jinkai da Cigaban Al'umma, Hajiya Sadiya Farouq.
Masu zafi
Samu kari