Latest
Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Bamalli ya kaiwa Sarkin Kano, Alhaji Aminu Bayero ziyara ta musamman jiya, don kara dankon zumuntar dake tsakanin masarautu biyu.
'Yan sanda sun samu nasarar damkar daya daga cikin fursunoni 1,993 da suka gudu daga gidan gyaran halin Oko da Benin, sakamakon kashe wani da yayi a garin Edo.
Fitaccen zakaran da wasan kwallon kafa na kungiyar Arsenal, Aubameyang ya yi sabon katafaren gida mai matukar kayatarwa a arewacin birnin London wanda ya hadu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki 'yan Najeriya da su yi koyi da kyawawan halayen annabi Muhammadu (SAW) ayinda yan kasar ke bikin Maulidi a yau Alhamis.
Mun ji cewa an shiga kotu da wadanda aka kama sun saci kayan tallafi a Filato. Tsagerun da su ka wawuri dukiyar al’umma a lokacin zanga-zanga za su tafi kukurku
Ta tabbata cewa dai Gwamnatin kasar Amurka ta fito karara ta nuna ba ta goyon bayan Ngozi Okonjo-Iweala. Meye abin da ya jawo adawar Amurka ga Okonjo-Iweala?
ASUU ta ce ta na fafutuka ne domin a gyara Jami’o’in Gwamnati. Malaman Jami'a sun sha alwashin jan yajin-aiki har sai an biya su duk albashinsu da su ke bi.
Wani ɗan kasuwa mazaunin Legas mai suna Afeez Mojeed ya bayyana cewa mataimakin kwamishinan ƴan sanda, DCP, Abba Kyari ya tatsi naira miliyan 41 daga hannunsa.
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kaduna cafke mutane 23 da ake zargi da satar kayan tallafin korona kamar yadda The Punch ta ruwaito. Rundunar ƴan sanda ta jihar Kad
Masu zafi
Samu kari