Latest
Dirakta Janar na hukumar lafiyar duniya (WHO) Tedros Ghebreyesus Adhanom, ya shiga killace kansa bayan haduwa da wani tabbataccen mai dauke cutar Coronavirus.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 111 ranar Lahadi a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Talata ya kai jimillan wadanda
Kwamishinan Lafiya na Delta, Dr. Mordi Ononye, ya bayyana cewa ya jagoranci wasu kwararru kan r lafiya zuwa yankunan da abin ya faru domin gano bakin zaren.
Rikici ya barke a garin Nsukka, Enugu, har ta kai an rusa Masallatai biyu. Hakan na zuwa ne bayan tsageru sun rusa babban masallacin Orlu a Imo a kwanakin baya.
Shugaba Donald Trump zai sha kashi a zaben kasar Amurka. Da alamu, Joe Biden ya yi gaba, shi kuma Mista Trump ya na barazanar zuwa gaban kotu idan ya sha kashi.
Dakarun sojin saman Najeriya basu dauka kiran da aka dinga musu ba domin su kawo dauki ga jama'ar kauyen Takulashi da ke gundumar Shikarkir, Chibok da ke Borno.
Ma’aikatan hukumar mai, NNPC sun lamushe N350b cikin shekara 1, MDAs 400 sun gaza biyan albashi. A yanzu Ma’aikatan Gwamnati rututu sun daina samun albashi.
Wasu sabbin hotunan jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya bar baya da kura sakamakon yadda aka bude bayan doguwar rigar nata wato dukka bayanta ya kasance a waje.
Wani DPO na 'yan sanda wanda ya bukaci a adana sunansa, ya ce ba za su bai wa jama'a tabbacin za su basu kariya ba a karshen shekarar nan, su kare kansu da.
Masu zafi
Samu kari