Latest
Wasu sabbin hotunan jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya bar baya da kura sakamakon yadda aka bude bayan doguwar rigar nata wato dukka bayanta ya kasance a waje.
Wani DPO na 'yan sanda wanda ya bukaci a adana sunansa, ya ce ba za su bai wa jama'a tabbacin za su basu kariya ba a karshen shekarar nan, su kare kansu da.
A jiya Lahadi ne DisCos su ka tabbatar da karin farashin kudin shan wuta a Najeriya. Mutane za su ga banbamci a na’urori ko kuma idan sun zo biyan kudin wuta.
A jiya da daddare ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki matasa a Abuja, da su daina zanga-zanga a tituna, su yi kokarin tattaunawa mai amfani da gwamnati.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi wasu masu hannu da shuni da daukar nauyin 'yan ta'adda da bata-gari wurin kawo cikas a mulkinsa. Daily Nigerian.
A yanzu an dauki wata bakwai ana yajin-aiki a Jami’o’i har yau ba a samu mafita ba. Minista ya caccaki Malamai, Kungiyar ASUU ta karyata Gwamnatin tarayya.
Haruna Ungogo, jakadan Najeriya a kasar Jordan, masarautar Hashmite dake Jordan da Iraq, inda ya rasu yanada shekaru 75 da haihuwa.Jaridar Daily Nigerian ta ce.
Wani abin al'ajabi ya faru a Abeokuta, jihar Ogun inda Israel Akojede ya rasu babu dadewa sai matarsa Esther ta bishi, Vanguard ta wallafa hakan a ranar Lahadi.
Kowa da irin mata ko kuma miji da yake son ya karasa rayuwarsa da shi ko ita. Bayan kafafen sada zumunta sun bayyana, samun mata da mazajen aure ya saukaka.
Masu zafi
Samu kari