Latest
Haruna Ungogo, jakadan Najeriya a kasar Jordan, masarautar Hashmite dake Jordan da Iraq, inda ya rasu yanada shekaru 75 da haihuwa.Jaridar Daily Nigerian ta ce.
Wani abin al'ajabi ya faru a Abeokuta, jihar Ogun inda Israel Akojede ya rasu babu dadewa sai matarsa Esther ta bishi, Vanguard ta wallafa hakan a ranar Lahadi.
Kowa da irin mata ko kuma miji da yake son ya karasa rayuwarsa da shi ko ita. Bayan kafafen sada zumunta sun bayyana, samun mata da mazajen aure ya saukaka.
Dakarun rundunar soji karkashin Operation Sahel Sanity sun kai wa 'yan fashi hari, inda suka ceto mata masu shayarwa guda uku tare da jariransu a Jihar Katsina.
Hukumar sojojin Najeriya tace rundunar OSS, da aka samar don kawar da ta'addanci da garkuwa da mutane a arewa maso yamma, ta samu nasarar kashe 'yan ta'adda 5.
Rundunar sojin kasa tace bazata gabatar da sunayen jami'anta da aka tura Lekki Toll Gate ba, a ranar 20 ga watan Oktoban 2020. Jaridar The Cable ta wallafa.
An bude buɗe Masallacin Harami ga maniyata aikin Umrah 20,000 da kuma masallata 60,000 domin shiga Babban Masallacin Makkah domin gudanar da Ibada a yau Lahadi.
Ministar kudi da tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta bukaci iyaye da su cusa wa yayansu akidar sanin martabobinsu domin ceto kasar Najeriya daga hanyar durkushewa.
Tsohon sanata Shehu Sani, yace wasu gwamnonin sunfi daraja indomie fiye da rayuwar jama'a. Ya fadi hakanne a matsayin martani akan bin gida-gida da gwamnoni.
Masu zafi
Samu kari