Latest
Rundunar sojojin Najeriya tace jami'anta su kashe yan ta'adda 22 lokacin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari sansanin sojoji da ke Damboa, Jihar Borno
Kwamishinan lafiya a Jihar Kogi, Saka Audu, ya fashe da kuka ranar Laraba, 28 ga watan Oktoba lokacin da yake duba irin barnar da masu fasawa da ƙona dukiyar al
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ya roki 'yan Nigeria da kada su taba juyawa 'yan sanda baya. A cewarsa, gwanda lalataccen d'an sanda da kwararre
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Muhammad Sunusi Kiri ya umarci duk masu makarantu masu zaman kansu da su zaftare kudaden makaranta da kashi 25 bisa daga dari.
Wasu 'yan bindiga sun sace wata malamar jami'a mai mukamin farfesa wanda ba a bayyana sunanta ba ta Jami'ar Chukwuemeka Odumegwu Ojukwu, da ke jihar Anambra.
Al’ummar Musulmi na ci gaba da gudanar da shagulgulan Maulidi a yau Alhamis, a matsayin murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah, Annabi Muhammadu SAW.
A ranar Alhamis ne wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan daba ne sun yi musayar wuta da dakarun rundunar soji a kauyen Gidan Goga da ke yankin karamar hukumar Ma
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta maida martani bayan Amurka ta ki bata goyon baya a WTO. Ngozi Okonjo-Iweala mai takardar zama ‘yar kasar da ta yi karatun jami'a.
Gwamna Fintiri ya saka dokar ta baci a jihar Adamawa bayan matasa sun fake da zanga-zangar ENDSARS domin cigaba da tafka barna a ma'adanan gwamnati da gine-gine
Masu zafi
Samu kari