Latest
Kungiyar jihohin tsakiyar Najeriya (MBF) sunce bazasu amince da dan arewa a matsayin shugaban kasar Najeriya ba a 2023. Pogu Bitrus, shugaban MBF ya sanar da.
An fara zanga-zanga a wasu jihohin Amurka yayinda sakamakon zabe ke cigaba da fitowa kuma har yanzu ba'a san wanda zai yi nasara ba. A birnin Los Angeles...
Nasiru Usman, wani manomi mai shekaru 29 da haihuwa yace ya samu ribar naira miliyan 1 a cikin shekara daya a matsayin ribar noma, Legit.ng ta tattauna da shi.
Wani dan asalin Najeriya Oye Owolewa ya zama dan majalisa mai wakiltar gundumar Columbiya a kasar Amurka bayan ya lashe zabe a karkashin jam’iyyar Democrat.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe sansanin 'yan gudun hijira a ranar Laraba a jihar, kuma ta umarci mutane 27,000 su koma kauyukansu,The Nation ta sanar.
Jami'an yan Sanda reshen Jihar Katsina sun kashe wani dan fashi yayin wata arangama a kan babban titin Bakori zuwa Kabomo ranar Talata, 3 ga watan Nuwamba.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da lokacin da zata cigaba da yin rijista ga masu (CVR) zabe, zasu fara ne a watannin farko na 2021 saboda gabatowa.
Mai gidan mai suna Malam Ilyasu Abdullahi Umar ya ce tabbas biri ya yi kama da mutum domin kuwa tabbas ya bar mukullin gidan amaryarsa a hannun uwargidansa loka
Soyayya ruwan zuma dadi sannan idan ta baci ta fi madaci, hakan ce ta kasance ga likitan kasar Ghana, bayan bayyanar bidiyonsa yana ta rusa kuka kamar karamin.
Masu zafi
Samu kari