Latest
A ranar Litinin ne shugaban kwamitin shirye-shiryen nadin sarautar Zazzau suka sanar da ranar Litinin, 19 ga watan NuwambN 2020 ya zama ranar da za'ayi nadin.
Shahrarren faston cocin Adoration Ministry dake Enugu, Rabaran Fada Ejike Mbaka, ya zargi shugaba Muhammadu Buhari da zagaye kansa da yan iska da bata gari.
Fusatattun matasa a garin Daudu a ƙaramar hukumar Gina, a ranar Talata, sun ƙona Divine Shadow Church kan alaƙanta mai cocin da satar mazakuta a garin kamar yad
Shugaban karamar hukumar Nsukka, Hon. Ngwueze yace gwamnatin jihar Enugu yayi alhini a kan yadda bata-gari suka rushe masallatai 2 da ke karamar hukumarsa.
Majalisar dokokin jihar Oyo ta bayyana cewa ta dakatar da shugabannin kananan hukumomi 13 a fadin jihar a ranar Talata, 3 ga watan Nuwamba bisa rashin da'a.
Gwamnoni 36 na Najeriya zasuyi taro ranar 4 ga watan Nuwamba 2020 akan yadda zasu shawo kan matsalolin dake addabar Najeriya, Daily Trust ta wallafa hakan.
Dakarun ‘Yan Sanda sun kama ‘Dan shekara 31 da zargin kashe Budurwarsa a otel. Mutumin ya sadada ya bar gawan ta a daki, sai daga baya masu otel su ka gani.
Rundunar Operation Lafiya Dole tace mutane 78 duk da sojoji 3 suka rasa rayukansu a Borno.A wata takarda da kakakin rundunar soji, birgediya janar Bernerd yace.
Babban fastonnan dake jihar Enugu, Mbaka, yace zanga-zangar EndSARS ba don zaluncin 'yan sanda akayi ta ba, an yita ne saboda mulkin kama-karya, The Cable.
Masu zafi
Samu kari