Latest
A jiya ne CNG ta kushe taron da NGF sukayi a Kaduna, tace maimakon taron ya karkata matsalolin arewa kamar harkokin tsaro, rikicikin matasa, rashin ayyukan yi.
Trump ya kawo Jihohi 23, Biden ya kawo 23, saura sakamako 5. Unda ake jiran a kammala kidaya su ne: Georgia, Nevada, North Carolina, Pennsylvania da Alaska.
Kanye West ya samu kuri’u 60, 000 a zaben Shugaban kasar Amurka. Mawakin ya nuna cewa zai sake jarraba sa’arsa da kyau a zaben 2024 tun da bai dace ba a yanzu.
Mun kawo ragowar Jihohin su ka rage a zaben Amurka tsakanin Biden da Trump.Dokar Amurka ta ba kowace Jiha damar daukan lokacin da za ta sanar da sakamakonsu.
Hukumar tace fina finai ta Jihar Kano ta sake kama mashahurin Mawaki Naziru M Ahmad, wanda aka fi sani da sani da Sarkin Waka. Mawakin, wanda sarkin Kano Sunusi
Mai magana da yawun ƙungiyar CNG, Abdul'azeez Suleiman, ne ya faɗi hakan yayin taro da manema labarai, inda ya bayyana cewa an bauɗe hanya gava ɗaya daga inda
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi barazanar shigar da kungiyar malaman jami'ar Najeriya, ASUU, kara a kotu kan yajin aikin da ta ke yi da ya ki ci yaki cinye wa
Wata kotun gargajiya a Ibadan, ranar Talata, ta raba auren shekara 11 tsakanin Nurudeen Mabinouri da Zainab saboda rashin jima'i da tsoron kamuwa da cuttukan da
Gwamnatin tarayya ta bayyana matsayarta cewa ba za ta iya biyan bukatar kungiyar malaman jami’a ta ASUU ba saboda halin da tattalin arzikin kasar ke ciki yanzu.
Masu zafi
Samu kari