Latest
Kungiyar dattijan kudu (SMBLF), ranar Laraba ta mayar da martani akan taron da gwamnoni da sarakuna da dattijan Arewa suka gudanar, tana cewa dattijan Arewa baz
Babbar kotun tarayya dake zama a Yenagoa ta hana Peremobowei Ebebi, dan takarar sanata a karkashin jam'iyyar APC na Beyelsa ta yamma, takara a zaben jihar dake.
Alkalan kotun shari'a ta jihar Zamfara biyu da yan bindiga suka yi garkuwa da su a hanyar Maradi, Jumhuriyar Nijar sun samu yanci bayan an biya kudin fansa.
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya bayyana cewa gwamnatinsa ba zata yi sulhu da 'yan ta'addan da ke addabar jihar dama makota ba a cewar rahoton DailyTrust
A wani yunƙurin ƙarawa jami'an ƴansanda himma da karsashi a ƙasa baki ɗaya domin farfaɗowa da sauri daga illolin zanga-zangar #EndSARS, Babban Sufetaɓ ƴansanda
Jagoran kasar Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yiwa halin rudanin da Amurka ta shiga yayin zaben shugaban kasar dake gudana yanzu haka tsakanin Biden da Trump.
A kasar Indonesia an dakatar da siyar da kayyakin kasar Faransa domin nuna bacin rai akan kare zanen barkwonci da aka wata mujalla ta yi akan Annabi Muhammad.
Kotun masana'antu ta kasa da ke zama a birninAbuja, ta umarci gwamnatin jihar Kogi, da ta biya tsahon mataimakin gwamnan jihar, Simon Achuba, naira miliyan 180.
Esther Agbaje, Oye Owolewa da kuma Nnamdi Chukwuocha sune yan Najeriya uku da suka yi nasarar lashe kujerun yan majalisar wakilai a kasar Amurka a ranar Laraba.
Masu zafi
Samu kari