Latest
Ƙungiyar kare hakkin musulmi (MURIC) ta bukaci a kama kuma a gurfanar da Rev. Fr. Godfrey Igwebuike Onah, wata huduba da ya yi a coci na tunzura matasan kiristo
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya shawarci matasan Najeriya da su daina shiga zanga-zangar #EndSARS tare da yin kashedin cewa ƙungiyar Boko Haram, wadda t
Wani abin tashin hankali ya faru a Aba inda mutane suka taru a suka zagaye wata mata suna zarginta da sace wa wani mutum azakarinsa sannan ta mayar masa abinsa.
Fitattun 'yan majalisa musulmai na Amurka duk sun ci zabensu a majalisar wakilai na tarayya yayin da wasu sabbi sun kuma yi nasarar lashe zabe a majalisun jihoh
Kotu ta tsare wasu masu zanga-zangar #EndSARS a gidan kurkuku. ‘Yan Sandan sun fatattaki masu zanga-zangar lumana daga Majalisa a Abuja, sun kai su gaban kotu.
Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo, dan asalin South Africa, ya yi wata wallafa a shafinsa na Facebook, ta yadda yayi amfani da shafin bogi na Facebook.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin masu hada hotunansa a fosta da sunan kamfen dinsa a matsayin mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Jaridar Punch ta ce Miyagu sun kutsa har cikin gidan Shugaban Majalisar Adamawa, sun tsere da mutane biyu da aka samu a gidan Iya-Abass da ke garin Mbamba.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya cigaba da yin tsokaci a kan wasu lamura da suka faru lokacin da ya ke kan mulki daga shekarar da aka zabe shi, 1999
Masu zafi
Samu kari