Latest
Masallacin Harami a ranar Laraba ya karbi kashin farko na maso aikin Umarah daga wajen Saudiyya a mataki na uku na yunkurin dawo da ayyukan Umarah da ziyarar ma
Gwamnan jihar Borno, Farfesa babagana Zulum, a ranar Juma'a ya ce shawo kan matsalar tsaro ta hanyar amfani da dakarun soji a kasar nan ba hanya ce mai bullewa.
Shugaban kwamatin raba daidai na majalisa, Sanata Danjuma La’ah, ya karyata rahoton da ke cewa ya nemi a hana Shugaban kasa Muhammadu Buhari tafiya magani waje.
Sufeta janar na 'yan sanda Adamu Mohammed, ya shawarci 'yan sanda da su yi amfani da makaman su a duk lokacin da su ka fuskanci wani hatsari da zai cutar da su.
Jami'an Hukumar Kiyayye Hadurra na Kasa, FRSC, za su fara amfani da bindiga don kare kansu daga sharrin wasu masu amfani da tituna a Najeriya. Akinfolarin Mayow
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan, ya ce gara shugaba ya rasa mulki da ya rasa mutuncinsa. Ya ce a hakan ya ginu kuma yake kiran wasu suyi koyi.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, ya ce kasarsa na yaki da tsatsaurin ra'ayin Musulunci ne, amma ba da addinin Islama ba, a wasikarsa ga Financial Times.
Babbar jrarumar Kannywood, Rahama Sadau ta ce ta zama abin tausayi bayan ta bawa masoyanta haƙuri bisa sakin wasu hotuna a shafin ta na Instagram da Tuwita.
Gwamna jihar Zamfara, Bello matawalle ya ja kunnen masu sarautar gargajiya da shugabannin kananan hukumomi a kan kwana a wajen masarautunsu a jihar Zamfara.
Masu zafi
Samu kari