Latest
Daya daga cikin muhimman abubuwan da ta cimma a matsayin alƙaliya shine ƙirƙirar kafar shari'a ta yanar gizo wadda zata baiwa mutane damar ganin wainar da ake
Shugaban Majalisar ya bayyana Ma’aikatar Noma ta Tarayya a matsayin wadda za ta kawo sauyi a Najeriya. Ya ce ma’aikatar na da damar samar da ayyukan yi da dama.
Sai cikin sa'a gwamnatin Zamfara ta samu nasarar ganosu tare da ceto su ta hanyar haɗinguiwa da ƴan bindigar, ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan tsaro da harkokin
Kotun ta gano cewar daga shekarar 2015 zuwa 2016, waɗanda ake zargin sun tura zunzurutun kuɗaɗe har Dala $782,000 zuwa ƙungiyar Boko Haram, sai dai makusantan
Munirat Abdulsalam, fitacciyar malamar mata kuma mau tattaunawa a kan harkar auratayya, ta bar addinin Musulunci. Ta wallafa hakan a shafinta na kafar Facebook.
Kwamishinonin sune kamar haka; Hajiya Amina Zakari, Farfesa Taiye Okoosi-Simbine, Alhaji Baba Shettima Arfo, Dakta Mohammed Mustafa Lecky, da Yarima Adedeji Sol
Melania, matar trump tana neman ya sakinsa, mintina kadan da shan kayensa, cewar tsohuwar hadimar Trump, Kamar yadda rahotonni suka bayyana game da ma'auratan.
Shugaba Buhari ya fadi hakan ne yayin da ya karbi bakuncin mataimakiyar shugaban majalisar dinkin duniya (UN), Amina Mohammed, tsohuwar ministar muhalli a Najer
Anwar Gargash, ya yi kira ga al’ummar Musulmi su yarda da matsayar Shugaban Faransa Macron cewa akwai bukatar Musulunci ya tafi daidai da tsarin zamantakewa.
Masu zafi
Samu kari