Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, yace ba zai bar tattaunawa da 'yan ta'addan jiharsa ba. Yace tattaunawar tanada matukar muhimmanci don lafiya.
Daya daga cikin manyan 'yan fashin Najeriya, Shina Rambo, ya bayyana a babban birnin Ekiti, yana cewa shifa ya canja,yanzu haka ya koma kira ga addinin Kirista.
Dakarun rundunar Operation Thunder Strike sun kai samame ta jiragen yaki zuwa dajin Kuzo da ke jihar Kaduna. Sun yi nasarar ragargazaga 'yan bindiga da ke fita.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta fasa kwalaben giya 1,975,000 mai kimar naira miliyan 200 a cikin tsakiyar jihar Kano, Daily Trust ta wallafa hakan a Lahadi.
Ana zargin Ogulanna da rarraba kwangila ba bisa ka'ida ba, barin aiki ba tare da izini ba, fitsara da rashin kunya, alfarma, aiki da kuɗi ta hanyar da basu dace
Sanata Kabiru Marafa ya yi watsi da jinkirin Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) wajen gudanar da babban taro na zabar shugabannin jam’iyyar.
Bayan kasar Zazzau ta yi sabon sarki, Ambasada Ahmed Bamalli, wanda shine a da magajin garin Zazzau, za a mika masa sandar sarautar kasar a ranar 9 ga Nuwamba.
Masu zanga-zangar EndSARS sun kaiwa sojoji hari a Lekki Toll gate ranar 20 ga watan Oktoba 2020, cewar Salisu Bello, kwamandan bataliya ta 65 ta sojin Najeriya.
Sashin Bodija da ke babban kantin Grandez mallakar uwar gidan tsohon gwamnan jihar Oyo, marigayi Abiola Ajimobi ya kama gobara a yau Lahadi, 8 ga watan Nuwamba.
Masu zafi
Samu kari