Latest
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 550 ranar Talata a cewar alkaluman hukumar kiwon lafiya, NCDC. Adaddin ya kai jimillan adadin 70,195.
Matar da mijinta ke a hannun masu garkuwa da mutane Alaramma Abubakar Muhammad ta haifi 'ya'ya maza guda uku, yan kwanaki bayan sace shi a hanyar garin Kaduna.
'Yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa ne sun yi sace dan majalisar Jihar Taraba, Bashir Mohammed. An sace Mohammed wanda ke wakiltar mazabar Nguroje a
An kama wani direban mota, Fred Onwuche, saboda amfani da tabarya wurin ji wa wani jami'in LASTMA ciwo a Kosoko Rasak, wuraran Jakande a Lekki jihar Legas.
Wani magidanci dan kasar Italiya mai suna Forrest Grump an tsince shi yana tsaka da tafiya a yankin Adriatic coast da ka kasar Italiya,jaridar Daily Trust tace.
Hon. Zainab Gimba ta ce babu adalci a kason da gwamnatin tarayya ta yi. Ta ce N45bn da aka yi kasafi domin gina abubuwan more rayuwa a yankinsu ya yi kadan.
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da kasar Amurka ta ke yi mata, ta ce ba a tsangwamar addinan Jama’a a Najeriya, kowa yana da ‘yancin ya zabi addininsa.
Femi Adesina, mai ba wa shugaban kasa shawara na musamman a kan yada labarai, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wa gwamnonin jihohi 36 cewa mulkinsa.
A jiya da dare ne aka sake shiga ofishin CPS, aka sace wasu kudi a gidan Gwamnatin Akwa Ibom. An saci kudin ne a ofishin CPS, inda kwanakin baya aka yi sata.
Masu zafi
Samu kari