Latest
Mai dakin Shugaba Muhammadu Buhari, First Lady, Aisha Buhari ta dakatar da amfani da shafinta na Twitter bayan da gwamnatin Nigeria ta dakatar da shafin daga gu
Facebook, wata kafar sada zumuntar zamani ta cire tsokacin shugaban kasa Muhammadu Buhari a shafinsa. Shugaban kasan a ranar talata yayi barazanar maganin masu.
An gano yadda za a cigaba da more dandalin Twitter ba tare da Gwamnati ta sani ba. Wasu sun kyankyasawa mutane yadda za su yi amfani da Twitter da aka haramta.
Gwamnan Borno, Babagana, Zulum ya rabawa mutanen da suke zama a sansanin gudun hijira gidaje. Wasu mutane da suke zama a sansanin gudun hijira sun dawo gida.
Cocin darikar katolika ta haramtawa Rabaran Fada Ejike Mbaka, shugaban Adoration Ministeries Enugu Nigeria, (AMEN) yin tsokaci kan batutuwan siyasa, The Cable t
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shafin dandalin sada zumunta na twitter a Nigeria. Gwamnatin ta sanar da hakan ne a yau Juma'a 4 ga watan Yunin shekarar 2021
Kungiyar Arewa Mandate Initiative (AMI), ta bayyana cewa a halin yanzu arewa na duba yiwuwar marawa wasu yan siyasan kudu baya a babban zaben kasa na 2023.
Gwamnatin jihar Ekiti, ta dakatar da biyan mafi ƙarancin albashi ga wani rukuni na ma'aikatan jihar, sannan gwamnatin ta zabtare albashin hadimanta na siyasa.
'Yan bindigar da suka yi garkuwa da dalibai yan makarantar Neja sun kara yawan kudin fansar da suke so a biya daga naira miliyan 110 zuwa naira miliyan 200.
Masu zafi
Samu kari