Latest
Kungiyoyi masu fafutikan kare hakkin arewa karkashin Hadakar Kungiyoyin Arewa, Coalition of Northern Groups, CNG, a ranar Talata sun gargadi basarake Aare Onaka
Wani babbban Mai ba Gwamna K/Riba shawara ya ki yarda ya sauya-sheka. Hadimin Gwamnan ya ce yana tare da PDP, ba zai iya sauya-sheka zuwa jam'iyyar APC ba.
Aliyu Abdullah, mataimaki na musamman ga uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, a fannin yada labarai dda hulda da jama'a, yayi wata wallafa a kan dakatar da.
Sheriff, wanda ya kasance daya daga cikin masu gangamin neman shugabancin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), ya gana da gwamnan jihar Jigawa Muhammad.
Magoya bayan APC sun gudanar da zanga-zanga, sun caccaki Abdullahi Ganduje. Ana zargin Gwamnatin Kano da saida rajistar APC ga Bola Tinubu da jawo bakin-jini.
Wani mutum ya mari Shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa a ranar Talata yayin da tafi ganawa da mutanen gari a yankin kudancin kasar kamar yadda wani faifan
Biyo bayan sanarwar da gwamnatin tarayya ta fitar ranar Jumu'a cewa ta hana amfani da twitter a ƙasar, an samu wasu manyan ƙusoshin gwamnatin da suka bijire.
Masu neman raba Najeriya shaidanun cikin mutane ne, a cewar Mai Alfarma Sarkin Musulm, Alhaji Mohammad Sa’ad Abubakar III. Ya fadi haka ne ranar Litinin a Bauch
Majalisar Tarayya tayi muhawara a kan hana kamfanin Twitter aiki. Mun kuma ji majalisar Najeriya ta gayyaci Minista ya yi bayanin abin da ya sa aka hana Twitter
Masu zafi
Samu kari