Latest
Rundunar sojojin Nigeria ta dakile wani harin kwanton bauna tare da kashe 'yan ta'adda 19 bayan wata zazzafar musayar wuta da mayakan kungiyar Boko Haram da gar
Dakarun sojojin saman Najeriya sun yi luguden wuta a kan yan bindiga a dajin jihar Kaduna inda suka halaka wasu da dama daga cikinsu da ke kokarin tserewa.
Gwamnan jihar Kogi, kuma shugaban kwamitin jan hankalin matasa zuwa APC, Alhaji Yahaya Bello, ya tabbatar da labarin cewa tsohon ministan sufurin jirage, Femi.
Wani magidanci ya shiga hannu inda kotu ta nemi a adana mata shi a gidan gyara hali sakamakon zarginsa da ake yi da hada kai da wasu mutane don sace matarsa.
Dan gwagwarmayar yarbawa ya gargadi gwamnatin Buhari da ta gaggauta sakin asusun bankinsa ko kuma ya dauki matakin da ya dace. An gargame asusun ba ka'ida.
Hukumar hana fasa kwabri a Najeriya Kwastam (NCS) shiyar jihar Katsina ta damke tankar man fetur da ake amfani wajen shigo da shinkafa yar waje zuwa Najeriya.
Kasar Ghana ta rufe majalisar dokokin kasar na tsawon makonni uku saboda karuwar yaduwar cutar korona a tsakanin mambobin majalisar da wasu ma'aikata. A kalla y
Aliyu Momoh ya bayyana ra'ayinsa kan muhimmanci harkar Fim a cikin al'umma inda yayi kira da zuba kudi cikin masana'antar Kannywood kuma ya bayyana ra'ayinsa.
Budurwa ta riski kanta a wani yanayi na bakin ciki sakamakon lakume sabuwar motarta kirar da wuta Mercedes-Benz tayi yan awanni bayan ta nuna wa duniya ita.
Masu zafi
Samu kari