Latest
Budurwa ta riski kanta a wani yanayi na bakin ciki sakamakon lakume sabuwar motarta kirar da wuta Mercedes-Benz tayi yan awanni bayan ta nuna wa duniya ita.
Gwamnan jihar Borno tare da rakiyar wasu wakilai daga Najeriya sun isa kasar Kamaru domin dawo da 'yan gudun hijira 9,800 gida Najeriya. Sun isa ranar Talata.
Wani matashi da ke fama da nakasa ta kafa ya birge yan Najeriya da dama bayan bayyanar hotunansa yana aikin neman na kansa duk da nakasar da yake dauke da ita.
Ma’aikatan da ya kamata su kula da tsabtace wuraren karatu su na yajin-aiki, haka zalika babu masu sa ido domin tabbatar da bin sharudan yaki da Coronavirus.
Bayan ganawa da shugabannin APC, Fani-Kayode ya yi kus-kus da Goodluck Jonathan jiya. Tsohon Ministan bai bayyana makasudin zamansa da Goodluck Jonathan ba.
Yan majalisai dokokin tarayyan Najeriya ne mafi fama da talauci a duniya, Kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya bayyana ga manema labarai makon nan.
Wasu mabarata a mahaifar gwamnan jihar Jigawa sun mamaye gidan gwamnan bayan da ya je garin domin jaddada rajistarsa ta jam'iyyar su ta APC. Sun hanashi fita.
Ministan yada labarai ta kasa ya bayyana cewa ba daidai bane a ke sukar gwamnatin jihar Zamfara kan batun afuwa ga masu aikata manyan laifuka a jihar ta Zamfara
Fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaban kasa, Adesina ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai iya yin magana a kan kowane batu ba.
Masu zafi
Samu kari