Latest
'Yan Majalisar sun bada shawara ayi wa tsarin tsaro na kasar garambawul. Anyi kira ga Jami’an tsaro su tura jirage su tsefe dajin da ‘yan bindiga su ke fake.
Dakarun Sojojin Najeriya a ranar Talata sun kawar da hari yan ta'addan ISWAP a Rann, jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya bayan ruwan harsasai da jirage.
Filayen jiragen saman Najeriya sun kasance mafiya muni a duniya a siffancen wata hukuma. Ba a kula d ka'diojin kiyaye lafiya a mafi yawan filayen jiragen kasar.
Kungiyar NASU ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ta yaudareta wajen sanyata akan tsarin biyan albashi na IPPIS. Kungiyar ta kira IPPIS zamba kuma mara dorewa.
Ahmad Lawan. shugaban majalisar dattawa ta kasa ya caccaki wani mai taimaka masa sakamakon rashin sanya takunkumin fuska. Ya kuma tsaya har sai da ya sanya.
Yan ta'addan Boko Haram sun yi garkuwa da wasu jami’an hukumar kwastam ta Najeriya uku a ranar Talata, 9 ga watan Fabrairu, a garin Geidam da ke jihar Yobe.
A wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumuntar zamani, an ga wani mutum yana karbar talabijin na bango tare dekoda da ya siyawa budurwar shi, The Nation.
Bidiyon wata matashiyar budurwa tana yakar 'yan fashi da makami wadanda suka shiga shagonsu suna barazana ga mahaifiyar ta ya karade kafafen sada zumuntar .
Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta tabbatar da nadin Ahmed Kuru da Bello Hassan a matsayin shugabannin Hukumar Kula da Kadarori ta Kasa da Hukumar Inshora, AMC
Masu zafi
Samu kari