Latest
Hukumar NDLEA ta samu nasarar cafke wasu bata gari da ke nomar tabar wiwi a jihar Benue. Tuni ta afka dakin ajiyar tabar wiwi din tare da kame wata mota a Awka.
Gwamnan jihar Ondo, Arakunrin Rotimi Akeredolu, ya caccaki gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir, kuma ya siffanta shi matsayin mumunan dan rikici da tarzoma.
Biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da Yarabawa a kasuwar Shasha dake karamar hukumar Akinyele Ibadan a jihar Oyo, gwamnatin jihar ta bada umurnin.
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya soki mambobin jam’iyyar APC da ke tururuwar fitowa a fadin Najeriya don sabonta rijistarsu a yanzu.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta nemi taimakon 'yan Najeriya wajen gano mata wani mutum, Emmanuel Elegbenosa kan zargin damfara.
Wata motar yan sanda da aka yi amfani da ita wajen kwasar masu zanga-zangar #OccupyLekkiTollGate da aka kama a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, ta tsaya cak.
Shahararriyar tauraruwar Kannywood ta bayyana ra'ayinta dangane da soyayya. Tace ta fi son ta kiyaye soyayyarta sirri akan ta fito fili gtana bayyanawa jama'a.
Wata gobara da ba asan musabbabinta ba cinye wasu shaguna dake daura da kasuwar Wunti a jihar Bauchi a daren jiya. Gwamnan jihar ya jajantawa masu shagunan.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da biyan kudi N13.9 million da kyautar mota ga Likita dan jihar Ogun, wanda ke ya cigaba da aiki.
Masu zafi
Samu kari