Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, sanya takunkumin fuska na matukar damunsa sabanin abinda yake ji bayan yin allurar rigakafin annobar Korona.
Shugaban kasa Muhammaadu Buhari yace masu daukar nauyin ta'addanci a kasar nan suna neman dacewa ne. Shugaban kasan ya sanar da hakan a ranar Juma'a da yamma.
Shugaban kasa Muhammadu ya ce 'yan Najeriya suna da mantuwa ganin yadda hatta wadanda ake zargi da rashawa ke cin zabe. Ya sanar da hakan ne a wata tattaunawa.
Shugaba kasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi na musamman ga yan Najeriya da safiyar Asabar, 12 ga watan Yuni 2021, fadar shugaban kasa ta bayyana haka yau..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mulkinsa yayi kokari tun bayan da suka hau karaga a 2015. Buhari ya sanar da hakan ne a tattaunawa ta musamman da yayi da.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce bai gamsu da yadda tattalin arzikin kasar nan yake tafiya ba. Buhari, wanda ya sanar da hakan a tattaunawa da yayi da NTA.
Kowane dan Najeriya ana bin sa bashin fiye da N160,000 sakamakon basukan da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rika karba tun bayan hawansa karagar mulki a sheka
Janar Abdussalami, Obasanjo, Sarkin Musulmi da wasu manyan kasa sun halarci wani taro na musamman. Kowa ya yi wa Manema labarai gum bayan an tashi daga zaman.
Alhaji Lai Mohammed, Minister of Information and Culture, has defended the suspension of the activities of Twitter in Nigeria.Alhaji Lai Mohammed, minista yace.
Masu zafi
Samu kari