Latest
Siyasar Kano sai Kano inji mutanen Kano, a wajen babban taron da APC ta gudanar yau a jihar, manyan jiga-jigan tawagar kwankwasiyya sun tuba, sun koma APC.
Al'umman wani kauye sun cika da al'ajabi bayan sun gano wani bishiyan mangwaro dauke danyen mangwaro mai kamannin mutum, lamarin ya sanya su tsananin mamaki.
An samu barkewar rikici a wurin babban taron jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kano a ranar Asabar inda wasu yan jam'iyyar suka rika bawa hammata iska
Jami'an Yan sanda a Jihar Legas sun harba hayaƙi mai sa hawaye kan masu zanga-zangar June 12 da suka taru a wajen shakatawa na Gani Fawehinmi domin tarwatsa su.
Diyar mai kudin Afrika kuma shahararren dan kasuwan nan na Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, Halima ta birge mabiya shafukan soshiyal midiya da takun rawanta.
Hukumomin kasar Saudiyya sun ce mazauna cikin kasar ne kadai za a bari su gudanar da aikin Hajjin wannan shekarar. A cewar wata sanarwa da mahukuntan Masallacin
Kimannin manoma shida aka hallaka a wani hari da wadanda ake zargin makiyaya ne suka kai a Karamar Hukumar Keana cikin Jihar Nasarawa, arewa maso tsakiyaa.
mallam Lawan Sauri, babban kwamandan Agaji na kungiyar Izala ta kasa ya amsa kiran mahaliccinsa sakamakon hatsarin mota da ya cika da shi a hanyar Abuja-Kaduna.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa sun yanke shawarar sanar da shugaban kasa Buhari sakamakon tattaunawarsua Abuja kafin sanar da jama'a.
Masu zafi
Samu kari