Latest
Bincike ya nuna cewa an yi awon gaba da mutane sama da 720 a shekarar 2021. Masu garkuwa da mutane sun samu Naira Biliyan 10 daga kudin fansa a kwanaki 60.
Hukumar EFCC ta bukaci 'yan Najeriya da kada su sake taya Abdurrasheed Bawa zama shugaban EFCC, saboda ya fi bukatar addu'a fiye taya murna a wannan lokacin.
Wasu gwamnonin jihohin kudu sun yi martani game da shawarar da dillalan shanu da na kayan abinci na arewa suka yanke, na kauracewa kai kayansu yankin kudu.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bayyana cewa wasu yan siyasa da giyar mulki ke diba sune suke daukar nauyin yan bindiga a jiharsa, kuma zai dau mataki.
Gobara ta kame wata kasuwa a jihar Oyo ta kuma cinye dukiyoyi masu darajar biliyoyin Nairori. Ba a san musabbabin gobarar ba, amma dai an kashe ta zuwa yanzu.
Shehu Bagudu, kanin gwamnan jihar Kebbi, Gwamna Atiku Bagudu ya rasu. Mai bada shawara na musamman ga gwamnan a fannin yada labarai, Yahaya Sarki, ya sanar da.
Gidauniyar cigaba ta Kwankwasiyya (KDF) ta yi bayanin cewa ta tura a mutum 370 karatun digiti na biyu da na uku a jami'o'in kasashen ketare don ta basu damarsa.
A karshen shekarar bara kawai, an samu sojojin kasa sama da 380 da su ka bar aikinsu. Duk ranar Duniya, sai an samu akalla Sojan Najeriya 1 da ya ajiye aiki.
Kwamitin Tsaro na Kasa a taronta na ranar Talata ta yanke shawarar cewa lokaci ya yi da za a dauki kwakwarar mataki a kan masu garkuwa da mutane da yan bindiga
Masu zafi
Samu kari