Latest
Rahoto ya bayyana cewa, wasu daga cikin daliban makarantar Baptist ta Kaduna da aka sace a yau sun samu sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka sace su.
Shugaban Kwamitin tsaftace birnin tarayya Abuja, Ikharo Attah, ya jagoranci rushe jerin gine-gine da runfuna da aka kafa a kan hanyar filin jirgin Nnamdi Azikwe
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo, ya magantu kan zargin da wasu rahotanni suka yi na cewa, yana kokarin kafa wata sabuwar jam'iyyar siyasa.
Mun ji cewa Africa Advancement Forum ta zabi mutanen da za ta karrama a shekarar bana, Dr. Goodluck Jonathan zai samu lambar yabon Africa Advancement Forum.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Faruk Yahaya, ya amince sa sauyin wurin aikin hafsin soji 526 dake rundunar sojin kasa zuwa wurare daban-daban na kasar nan.
Sanatan jihar Nasarawa ya tona abin da ya sa ‘Yan Kudu ke fafutukar a raba Najeriya. Abdullahi Adamu y ace burin masu kururuwar Najeriya ta watse shi ne 2023.
A karo na biyu, wasu mutane ɗauke da makamai sun kutsa cikin gidan shugaban NLC reshen Taraba, inda suka yi awon gaba da shi zuwa wani wuri da ba'a sani ba.
Mako guda bayan komarsa jam'iyyar APC, gwamna matawalle ya bayyana dalilinsa na komawa jam'iyyar daga jam'iyyar adawa ta PDP. Ya yabawa shugaban kasa Buhari.
Rahoton da Kegit.ngta samu na cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da Muhyi Magaji Rimin Gado, shugaban Hukumar karbar korafe-korafe da cin hanci da ra
Masu zafi
Samu kari