Latest
Tun bayan hallaka shugaban ƙungiyar ta'addanci wato Boko Har, ƙungiyar ta ja baya, sai dai a ranar Alhamis da muke ciki mayaƙan Boko Haram sun shiga jihar Yobe.
Gamayyar kungiyar mata ta yi karar Shugaban kasar ne da AGF a kotun Abuja. Wadannan kungiyoyin sun ce ko kadan gwamnatin Muhammadu Buhari ba ta tafiya da su.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya shawarci wasu mutane dake sassan Najeriya su rika yiwa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari adalci alal akalla.
Bayan sun nemi a basu kayan abincin da zasu ciyar da ɗaliban da suka sace, yan bindiga sun ƙi.amsar buhu 9 na shinkafa da sauran da kayan abincin da aka basu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya damu da ta’adin da ake yi wa matan da ke gudun hijira. Gwamnan ya na kokarin ganin al’umma sun koma gidajensu.
Gwamnatin jihar Kaduna, ta garkame bankunan Fidelity hudu saboda sun mi biyan haraji na tsawon shekaru. An ce an bai wa bankunan sanarwar biya sun ki biya.
Sojan Ruwan Najeriya, Bilal Mohammed, wanda ya mutu a lokacin da yake kare daliban makarantar Baptist High School da ke Jihar Kaduna, wadanda ’yan bindiga suka.
Rikicin ya barke ne bayan dakatar da shugaban marasa rinjaye, Hon. Anyadike Nwosu, da wasu ‘yan majalisa biyar da kakakin majalisar, Paul Emezim yayi a yau.
Za a saki Nnamdi Kanu daga inda aka garkame shi inji babban Lauyansa. Sannan an ji cewa Kanu ya na samun lafiya bayan muzguna masa da aka yi da yake Kenya.
Masu zafi
Samu kari