Latest
Iyayen 'yan mata da aka sace daga makarantar sakandare ta gwamnatin tarayya da ke Yawuri, jihar Kebbi, suna neman taimako, suna mai cewa an aurar da ƴaƴansu, a
Wasu 'yan bindoga sun sace shugaban wata kwaleji a jihar Zamfara jim kadan bayan bayar da rahoton sace sarkin Kajuru na jihar Kaduna da safiyar yau Lahadi.
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar APC na kasa, ya rushe kwamitin shugabannin jam'iyyar na jihar Zamfara.Sanata John Akpanuodedehe, sakataren CECPC na kasa.
Sheikh Abduljabbar Kabara ya nemi al'ummar musulmi su yi masa afuwa game da kalaman batanci ga Annabi Muhammadu SAW da ake zarginsa da yi yana mai cewa ba fahim
Gwamnatin jihar Kaduna ta ayyana ranar Litinin 12 ga watan Yulin 2021 a matsayin ranar hutu domin karrama ayyukan tsohon mataimakin gwamna, Bala Barnabas Bantex
Yayin da ake tsaka da jimamin mutuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Kaduna, Barnabas Bala Bantex, gwamna El-Rufa'i ya nuna alhininsa game da wannan rashi.
Bala Bantex, tsohon mataimakin gwamnan jihar Kaduna, ya rasu yana da shekaru 64 a duniya, Daily Nigerian ta ruwaito. Majiyoyi daga gidan gwamnatin jihar Kaduna
Annobar cutar COVID19 ta yi illa matuƙa ga magidanta da ɗai-ɗaikun mutane a Najeriya, yayin da wasu suka rasa ayyukansu, wasu kuma aka rage musu albashinsu.
Tauraron mawaƙin Nigeria, Olanrewaju Fasasi, da aka fi sani da Sound Sultan ya riga mu gidan gaskiya, Daily Trust ta ruwaito. A cikin wata sanarwar da aka fita
Masu zafi
Samu kari