Latest
An sako shugaban kungiyar Miyetti Allah da ake zargin an sace a ranar Talatan makon da ya gabata. Ya bayyana cewa, ba 'yan bindiga ne suka sace shi ba, wasu ne.
Sabon zanga-zangar da yan kungiyar nan na yan uwa Musulmai ta Shi'a ta gudanar ya yi sanadiyar rasa ran wani jami'in dan sanda a ranar Juma'a, 7 ga watan Mayu.
Gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom a ranar Asabar ya yi wa takwaransa na Kaduna raddi, inda ya bayyana shi a matsayin daya daga cikin ainahin makiyan Najeriya.
Shehu Shagari ne ya fara tafiya da mata da matasa a Gwamatinsa a 1978. A gwamnatin Shagari ne irinsu Ebun Oyagbola suka fara rike mukamai a Gwamnatin tarayya.
Wata daliba mai juna biyu cikin matan da yan bindiga suka sace a makarantar fasahar Gandun Daji dake Afaka, Fatima Ibrahim Shamaki, ta bayyana yadda tayi bari.
Wani rahoton NBC News ya nuna cewa rokan da kasar Sin ta harba sararin samaniya a Afrilun 2021 na shirin dawowa duniya yau Asabar, 8 ga Mayu, ko Lahadi 9 ga May
Daga aikin share titi, Gwamna Yahaya Bello ya yaba da kwazo da jajircewar Peter Aliyu, inda ya daukaka shi ya zama Babban Mataimakinsa na Musamman kan Tsafta.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa yunkurin da kamfanoni masu zaman kansu sukayi na raba kayan tallafin Koronan Naira bilyan 25.
Yan bindiga da ake zargin mambobin IPOB ne sun kai mugun farmaki ofishin 'yan sanda dake Odoro Ikpe a karamar hukumar Ini ta jihar Akwa Ibom. Jami'ai shida.
Masu zafi
Samu kari