Latest
Hargitsin cikin gida ya fara tsakanin mabiyan kungiyar Kwankwasiyya dake jihar Kano. Hakan ta faru ne sakamakon rabon kayan abinci na azumi na miliyoyin naira.
Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi alhinin mutuwar tsohuwar ministar harkokin mata, Aisha Alhassan Jummai wacce aka fi sani da Mama Taraba.
An farke da farin ciki yayinda dalibai 27 na kwalejin fasahar gandun daji, FCFM Afaka, a jihar Kaduna suka gamu da iyayensu bayan kwanaki 56 cikin daji hannun.
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce binciken da suka gudanar ya nuna musu wasu fitattun 'yan Najeriya da kuma 'yan kasuwar da ke daukar nauyin ta'addanci.
Gwamnatin tarayya ta ce ta baiwa hukumar inganta lafiya na farko wato NPHCDA kudi bilyan 29.1 don sayowa yan Najeriya rigakafin cutar Korona, cewar Zainab Shams
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya shawarci yan yankin kudu maso gabas da su nemi takarar shugaban kasa ta hanyar siyasa, maimakon yin barazanar.
Da yawa daga cikin masu amfani da kafafen sadarwa sun caccaki gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai bayan ya bukaci a tarwatsa yan bindigar da suka yi garkuwa da
An dakatad da shugabar hukumar tashoshin jiragen ruwa a Najeriya NPA, Hadiza Bala Usman, domin bada dama don gudanar da bincike kan wasu kudaden da ake zargin.
Sarah Sunday, ɗaya daga cikin ɗaliban Kwalejin Nazarin Gandun Daji, Afaka a Kaduna ta ce sun yafewa waɗanda suka sace su, The Cable ta ruwaito. An sace ɗaliban
Masu zafi
Samu kari