Latest
Sanar da 'yan majalisa da aka yi cewa akwai yuwuwr mayakan Boko Haram su kai farmaki majalisar dattawa da sauran wurare masu muhimmanci a Abuja ya firgita su.
Iyayen daliban da aka sace na kwalejin dake Afaka a Kaduna sun ba Sheikh Gumi hakuri kan zarginsa da wata daga cikinsu ta yi hada su da wanda ya karbi fansa.
Mai digirin digirgir, Dr Auwal Mustapha Imam, wanda kwamitin tantancewa na jam'iyyar APC a jihar Kaduna suka hana takarar kujerar shugabancin karamar hukuma.
Wata gobara data Ɓarke a ƙauyen Bandawa dake ƙaramar hukumar Karim-Lamiɗo jihar Taraba, ta laƙume gidaje 100 tare da yin sanadiyyar mutuwar wasu mutum biyu.
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 100 a wani sabon hari da suka kai garin Shadaɗi dake ƙaramar hukumar Mariga, jihar Neja. Ma zauna garin sun tsere.
Kwanaki 55 bayan sace dalibai daga makarantar fasahar gadun daji a Afaka, karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, an saki sauran dalibai 27 dake hannun yan bindi
Shugaban kasa ya yi magana bayan an yi nasarar kubuto da ‘Yan makarantan Afaka. Buhari ya yabawa kokarin da Jami’an tsaro da kuma Gwamnatin Kaduna suka yi.
Gamayyar Sanatocin APC a majalisar dattawa, a ranar Laraba, ta mayar da martani ga gamayyar marasa rinjaye bisa barazanar fito-na-fito da suka yiwa shugaba Buha
Za a ji za a dauke Almajirai fiye da 7, 000 daga jihar Katsina, a maida su Jihohin Iyayensu. Hussaini Adamu-Karadua ya ce sun gano Almajirai 7, 000 a Katsina.
Masu zafi
Samu kari