Latest
Yan majalisar wakilai na ƙasar nan sun roƙi gwamnatin tarayya ta ɗage shirin ta na gudanar da ƙidayar jama'ar da gidaje na ƙasar nan a wannan shekarar 2021.
Rahoto ya bayyana cewa, Felicia marubuciyar taken alkawarin kasa ta mutu a ranar Asabar da ta gabata biyo bayan gajeriyar rashin lafiya da ta dan yi fama dashi.
Wasu mazauna Enugu sun fita tituna da lungunan jihar inda suke zanga-zanga kan batan dabon da Ejike Mbaka, daraktan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN)yayi.
Hukumar DSS ta karyata jita-jitar da ke cewa, hukumar ta kwamushe Fasto Mbaka. Hukumar ta bayyana wa jaridar Punch cewa, Fasto Mbaka ba ya tare da hukumar.
An ruwaito cewa anyi harbe-harbe tare da kona wani gida a Umuneke-Nta a karamar hukumar Isiala Mbano da ke Jihar Imo bayan jami'an tsaro sun mamaye yankin da sa
A rana irin ta yau, 5 ga watan Mayu shekaru 11 da suka gabata ne Tsohon shugaban kasar Najeriya, Alhaji Umaru Musa Yar'adua ya mutu yayin da yake kan mulki.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta rubuta wasika na dawo da Kwamandan Hisbah na ƙaramar hukumar Dala, Suyudi Muhammad Hassan da aka dakatar kan zargin karkatar da
Kungiyar Arewa Youths for Progress and Development (AYPD) ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi murabus saboda hauhawan rashin tsaro a kasar.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, a ranar Laraba, ya bayyana marigayi Shugaba Umaru Yar'adua a matsayin mutum mai hangen nesa. Ya ce fatan Yar'Adua shine
Masu zafi
Samu kari