Latest
'Yan bindiga sun yi garkuwa da alkali a cikin kotun Sharia dake kauyen Bauren Zakat a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina. Jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Fasinjoji da dama ciki har da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero sun tsallake rijiya da baya a yayin da jirgin Max Air da ya tashi daga Kano zai tafi Abuja ya samu m
Shehu Dahiru Bauchi ya bayyada hanyoyin da ake bi wajen nada Khalifa a darikar Tijjaniyya. Ya yaba tare da taya tsohon sarki Sanusi Lamido Sanusi kan nadinsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Mallam Abubakar Nuhu Fikpo da Kwamred Isa Aremu matsayin Diraktocin ma'akatar NDE da Kwaljein kwadago na kasa NILS.
Gwamna Ifeanyi Okowa a ranar Talata ya sallami kwamishinoni 25, sakataren gwamnatinsa, shugaban ma'aikatan fadarsa, babban mai bashi shawara a harkar siyasa.
Mun fahimci masu harin kujerar Shugaban jam’iyyar PDP na kasa a 2021 sun fara shiri. Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Peter Fayose ya na cikin masu neman kujerar.
Majalisar dattijai ta umarci hukumar ilimi ta ƙasa da hukumar samar da lambar NIN su nem tsari da zai baiwa ɗaliban sakandire damar samun NIN a makarantunsu.
Ƙasar Amurka ta cafke babban mai taimakawa gwamnan Ogun, Dapo Abiodun, bisa zargin yin sama da faɗi da dala dubu $350,000 na tallafin marasa aikin yi a ƙasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya siffanta shugabannin kungiyar kwadago, NLC, da suka shirya yajin aiki da zanga-zanga kan sallamar ma'aikata.
Masu zafi
Samu kari